Quantcast
Channel: DW.COM Hausa

Girgizar kasa ta afku kusa da birnin New York

Girgisar kasa mai karfin maki 4.8 ta afku a kusa da garin Lebanon a cikin Jhar New Jersey

View Article



Rasha ta samu karbuwa a Nijar

A wani mataki na karfafa sabuwar huldar dangantakar da ta hada kasar ta Nijar da Rasha tun bayan da sojoji suka karbi mulki kasar Rashar ta bude sashen koyar da harshen Rashanci a jami'ar Yamai.

View Article

Barazanar ficewar wasu 'yan siyasar daga PDP

Wasu ‘yan majalisar wakilai na jami'yyar su 60 sun bukaci dole shugaban riko na jami'yyar ya sauka daga mukaminsa ko kuma su su fice daga jam'iyyar.

View Article

Bukukuwan Sallah karama a Nijar

Musulmin kasar na can tana gudanar da shagulgullan karamar Sallah a fadin kasar bayan da hukumar koli ta Muslunci ta kasar ta sanar da gano jinjirin watan Shauwal a garuruwa kimanin biyar.

View Article

Kasashe da dama na Musulmi na yin bukukuwan Sallah

Tun farko kasar Saudiyya, kasa mafi tsarkin addinin Musulunci, ta sanar cewa, a ranar Laraba ne za a fara bukukuwan Sallah na karshen azumin watan Ramadan.

View Article


Quane Martin Dibobe

An kawo Quane Martin Dibobe Jamus domin ya daɗa ƙara wa Jamusawa ƙaimi. Amma sai ya zama ɗan rajin kare haƙƙin dan Adam na farko da ya ƙalunalanci dangantaka da ke tsakanin Jamus da gundumomin da take...

View Article

Allurorin riga kafi daga ƙasashen Yammacin Duniya

Allurorin riga kafi daga ƙasashen Yammacin Duniya sun ceci miliyoyin rayuka. Amma daga farko-farkon mulkin mallaka, kuma an yi amfani da allurorin rigakafi da yawa, waɗanda ba a tabbatar da ingancinsu ba.

View Article

'Yan Sudan suna fatan kawo karshen yaki

‘Yan gudun hijra na Sudan da ke kasar Yuganda sun gudanar da sallar idi cikin yanayi na damuwa ba tare da ziyartar 'yan uwa da abokan arziki ba, kamar yadda suka saba kafin yakin na Sudan.

View Article


Daga mulkin mallaka zuwa wariyar launin fata

Zamanin mulkin mallaka Turai ta mallaki wurare da samun karfin iko, amma akwai matsaloli: yadda za a halatta zalunci da ci da gumi? Masana zamantakewa da al'adu na Jamus sun mayar da rarraba mutane ta...

View Article


Lamuran da suka biyo bayan mulkin mallaka

Shugabannin Mulkin mallakar Jamus na ƙarshe sun bar Afrika tun sama da shekaru ɗari da suka wuce. Amma iyakokin da aka zana a Taron Berlin a tsakanin shekarar 1884 da 1885 har yanzu suna nan daram.

View Article

A Jamhuriyar Nijar masu manyan motoci sun yi zanga-zanga

Jami'an tsaron Jamhuriyar Nijar sun yi amfani da hayaki mai saka hawaye wajen tarwatsa zanga-zanga da matuka tankokin dakon mai na kamfanin dillacin man fetur na SONIDEP suka shirya tare da hana sauke...

View Article

Kano da Kaduna: Makomar tsofaffin gwamnoni

Tsofaffin gwamnonin jihohin Kano da Kaduna da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, Dakta Abdullahi Umar Ganduje na Kano da takwaransa na Kaduna Malam Nasiru El-Rufa'i na fuskantar kalubalen siyasa.

View Article

Jam'iyyar BJP a Indiya na son jan hankalin Musulmi a Kashmir

Yayin da zabe ke gudana a Indiya a Afrilun 2024, jam'iyya mai mulki ta BJP na neman kwace yankuna daga hannun 'yan adawa ciki har da yankin Kashmir. Sai dai tana samun matsala wajen shawo kan Musulmi...

View Article


CBN na kona kudin ajiya don farfado da darajar Naira

Muhawara ta barke a Najeriya kan rawar da babban bankin kasar ya taka kan yadda darajar Naira ke kara farfadowa biyo bayan zargi da ake yi wa CBN na kokarin kona kudaden ajiya na kasar domin neman...

View Article

Fargaba bayan faduwar jirgi marasa matuki a Nijar

Wannan ba shi ne karon farko ba da aka samun hadarin jirgi marasa matuki a Jamhuriyar Nijar ba, amma faduwarsa a wani gida a Tahoua ya firgita al'umma duk da cewar ba a samu salwantar rai ba.

View Article


Iran ta ce babu wani abin fargaba kan fashewar bam a Isfahan

A daidai lokacin da ake cikin fargaba a kasar Iran sakamakon rahotannin karar tashin wani bam a yankin Isfahan, babban kwamandan sojojin kasar Siavosh Mihandoust ya ce babu wani abun da ya faru na...

View Article

Kenya ta sanar da makoki kan mutuwar hafsan kasar

Shugaban kasar Kenya William Ruto ya sanar da zaman makoki na kwanaki uku a fadin kasar tun bayan mutuwar babban hafsan tsaron kasar Janar Francis Ogolla, sakamakon hadarin jirgin shelikwafta.

View Article


Yakin Sudan ya dauki hankalin Jaridun Jamus

Hankulan jaridun Jamus a wannan makon sun karkata ne kan yakin Sudan da kuma yadda nahiyar Turai ta buris da tushen rikicin da kuma hadarin da yakin a Sudan

View Article

Kamfanin Lufthansa da abokan huldarsa sun soke jigila zuwa Isra'ila

Shi ma kamfanin sufurin jiragen sama na kasar Poland, ya sanar da soke zirga-zirgarsa zuwa birnin Tel-Aviv na Isra'ila da Beirut na Lebanon

View Article

Wani mutum ya yi ikirarin tayar da abin fashewa a ofishin jakadancin Iran na...

Jami'an tsaron sun yi wa harabar ofishin jakadancin kawanya yanzu haka

View Article

Duniya ta bukaci kai zuciya nesa tsakanin Israila da Iran

Kasashe da dama na duniya da kungiyoyin kasa da kasa sun yi kira da a kai hankali nesa bayan da Isra'ila ta kai harin ramuwar gayya da Iran ta kai mata

View Article


NATO za ta bai wa Ukraine karin makaman kakkabo jiragen yaki na sama

Sakatare Janar na kungiyar Jens Stoltenberg, wanda ya gana da shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ta Intanet a Juma'ar nan, ya ce nan ba da jimawa ba za a ji irin taimakon da za su bai wa Ukraine na...

View Article


'Yan sanda sun kama wanda ya yi kurarin tayar da abin fashewa a ofishin...

Jami'an jakadancin Iran ne suka ankarar da 'yan sanda abin da ke faruwa, bayan ganin mutumin sanye da jigidar daura abubuwa masu fashewa a jikinsa

View Article